Da Nang
Da Nang: (Da harshen Vietnam: Đà Nẵng) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Da Nang tana da yawan jama'a 1,446,876. An gina birnin Da Nang a karni na biyu bayan haihuwar Annabi Issa.
Da Nang | |||||
---|---|---|---|---|---|
Đà Nẵng (vi) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Vietnam | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,220,190 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 949.76 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Central Coast (en) | ||||
Yawan fili | 1,284.73 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Han River (en) | ||||
Altitude (en) | 19 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Tourane (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 50000–50999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 236 da 5113 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | VN-DN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | danang.gov.vn |
Hotuna
gyara sashe-
Gada mai siffar dabar baɗini ta ban tsoro (dragon)
-
Jami'ar Đông Á, Da-Nang
-
Ambasada Ted Osius ya ziyarci wurin gyaran dioxin a Da-Nang
-
Wata hanya a birnin
-
Gadar Zinari, Da-Nang
-
Jiragen Ruwa a kogin Han
-
Birnin
-
Kogi a gefen birnin
-
Han River bank and Indochina Riverside Towers.
-
Gunkin Buddha, Tsaunin Tayis