Tsaron na'urar kwamfuta, Tsaro na yanar gizo, Tsaro na dijital, ko Tsaro na fasahar bayanai (tsaron IT) kariya ce ga tsarin kwamfuta da cibiyoyin sadarwa daga banga ruri daban da ban da masu aikata laifuka ke yi wanda zai iya haifar da ban nar da kuma ku tsen bayanan sirri ba tare da izini ba, sata, ko lalacewar kayan aiki, software, .[1]

Cyber security
industry (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara da type of security (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na tsaro da information security (en) Fassara
Bangare na cybersecurity (en) Fassara
Karatun ta Information Technology Security Assessment (en) Fassara
Gudanarwan computer security consultant (en) Fassara, cybersecurity specialist (en) Fassara, IT department (en) Fassara da chief information officer (en) Fassara
Eu Cyber security conference

Manazarta

gyara sashe
  1. Schatz, Daniel; Bashroush, Rabih; Wall, Julie (2017). "Towards a More Representative Definition of Cyber Security". Journal of Digital Forensics, Security and Law (in Turanci). 12 (2). ISSN 1558-7215.