Kwapanhagan
(an turo daga Copenhagen)
Kwapanhagan ko Copenhagen [lafazi : /kwapanhagan/] Shine babban birnin kasar Danmark. A cikin birnin Kwapanhagan akwai kimanin mutane 2,057,737 a kidayar shekara ta 2018.
Kwapanhagan | |||||
---|---|---|---|---|---|
København (da) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Tårnenes by, Kongens København, Wonderful Copenhagen, kóngsins Kaupinhafn, kóngsins Kaupinhöfn da kóngsins Kaupmannahöfn | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Jiha | Denmark | ||||
Region of Denmark (en) | Capital Region of Denmark (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 644,431 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 7,089.45 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Danish (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 90.9 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Øresund (en) | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1167 | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Sophie Hæstorp Andersen (en) (1 ga Janairu, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 3 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kk.dk |
Hotuna
gyara sashe-
Gadar Amager
-
Tashar jirgin Kasa ta Bispebjerg
-
Nau'in Savonius na'ura mai sarrafa iska ta tsaye
-
Wani kenan a lokacin gasar Tsren Keke, László Bodrogi
-
Gadar Lūders
-
Copenhagen, Denmark
-
Gidan wasan kwaikwayo, Copenhagen
-
Børsen Copenhagen Denmark
-
Budynki na Trangravsvej w Kopenhadze,
-
Kasuwar furanni da Fadar Christianborg, Copenhagen
-
Marmorkirken, (Majami'ar Marble), Copenhagen
-
Lambun Tivoli, Copenhagen