Confederation ko konfedereshon wato hadinkan kasashe masu yanci kai
konfedereshon hadin kan kasashe masu yanci (an kuma Santa da hadewa ko gamaiya)ita wata kungiyar siyasace ta kasashe masu yanci kai suka dunkule saboda wata manufa tasu dasuke San cimma, Ansaba kirkirarta akan yarjejeniya,gamaiyar kasashen Dan suyi maganin wasu matsaloli, kamar su tsaro,hulda da kasashen waje,kasuwanci tsakanin kasashen ko amfani da kudi irin data wadda kasashen suka kirkira Dan ba da agaji a tsakanin dukkan manbobinta. Gamaiyar kasashen tana gabatar da nau'in tsarin na (intergovernmentalism),Dan bada damar cudanya a tsakanin kasashen masu yanci ko gwamnatin.
Irin yanayin qawance a tsakanin manbobin kasashen mai tsarin konfedaration ya rarrabu iri iri