Claudia Salas
Claudia Calvo Salas (an haife ta ne a ranar 23 ga watan Yuli a shekarar 1994), wacce aka fi sani da Claudia Salas yar wasan kwaikwayo ce ta kasar Spaniya. Ta sami sananne saboda aikinta na Rebe a cikin Elite.
Claudia Salas | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madrid, 23 ga Yuli, 1994 (30 shekaru) |
ƙasa | Ispaniya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm10273610 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheClaudia Calvo Salas an haife ta ne a birnin Madrid a ranar 23 ga watan Yuli a shekarar 1994.[1][2] Ta yi karatun wasan kwaikwayo a Makarantar Drama ta Arte4 a Madrid.[1] Damarta ta farko ta talabijin ta kasance ƙaramar rawa a cikin wasan opera ta sabulu Seis hermanas.[3] Ta taka rawa a matsayin Rebe a cikin zango na biyu na shirin Elite,[4] Hakazalika ta fito a choni,[5], wanda ya haifar da cigaba bayan an saki fim din a shekarar 2019.[4] Sannan ta fito a matsayin Escalante a zango na biyu na shirin La peste,[6] shirin wasan kwaikwayo da yasa ta samu kyautar Gwarzuwar sabuwar yar wasan kwaikwayo a bikin bayar da kyaututtukan na 29th Actors and Actresses Union Awards.[7] Harwayau ta dawo a matsayin Rebe a zango na uku, hudu. da biyar na shirin Elite kuma sun fito a cikin fim mai ban tsoro na shekarar 2022, mai suna Piggy.[8]
A cikin Fabrairu 2022, ta yi haɗin-gwiwa tare da Ricardo Gómez, Elisabet Casanovas da Àlex Monner babban jarumi a shirin fim mai dogon zango na The Route, Wani dan gajeren fim mai dogon zango game da jerin lokaci game da, Samfuri:Ill.[9]
Fina-finai
gyara sasheFim da shirye-shiryen Talabijin
gyara sasheShekara | Suna | Matsayi | Notes | Samfuri:Abbrv |
---|---|---|---|---|
2019–22 | Élite | Rebeka "Rebe" Parrilla | Main (seasons 2–5) | [10] |
2019 | La peste | Escalante | Main (season 2) | [11] |
2022 | Cerdita (Piggy) | Maca | Film | [12] |
2022 | La ruta (The Route) | Toni | Main | [13] |
2023 | Las pelotaris 1926 | Idoia | Main | [14] |
Lambar yabo
gyara sasheShekara | Lambar yabo | Iri | Aiki | Sakamako | Ref. |
---|---|---|---|---|---|
2020 | 29th Actors and Actresses Union Awards | Best New Actress | La peste | Ayyanawa | [15][16] |
2023 | 10th Feroz Awards | Best Main Actress in a Series | The Route | Lashewa | [17] |
Manzarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Todo sobre Claudia Salas y su novia en Élite". La Verdad. 19 June 2021.
- ↑ Devesa, Caterina (24 November 2019). ""Es un regalo estar en Élite y en La Peste"". La Voz de Galicia.
- ↑ Reyes, Vicku (16 June 2021). "Claudia Salas: ¿quién es la actriz detrás de Rebeka de Bormujo en 'Élite'?". Glamour.
- ↑ 4.0 4.1 Heredia, Sara (9 September 2019). "Quién es Claudia Salas, la gran revelación de la temporada 2 de 'Élite'". Sensacine.
- ↑ Marín, Aitor (18 November 2019). "Claudia Salas: la chica de Vallecas que triunfa en 'Élite' y en 'La peste'". El País.
- ↑ Suárez, César (15 November 2019). "Y de repente, Claudia Salas (en La peste 2)". Telva.
- ↑ Onieva, Álvaro (10 March 2020). "Este es el repartido palmarés televisivo de los Premios Unión de Actores 2020". Fuera de Series.
- ↑ Lodge, Guy (25 January 2022). "'Piggy' Review: A Killer on the Loose Isn't the Scariest Thing in This Visceral, Upsetting Body-Image Horror". Variety.
- ↑ Coalla, Carla (18 February 2022). "Ricardo Gómez, irreconocible en 'La Ruta'". El Comercio.
- ↑ Fernández, Noemí (16 December 2021). "Claudia Salas, la alumna rebelde de 'Élite' que se enamoró de la interpretación gracias a Mecano". ¡Hola!.
- ↑ Marín, Aitor (18 November 2019). "Claudia Salas: la chica de Vallecas que triunfa en 'Élite' y en 'La peste'". El País.
- ↑ Feldberg, Isaac (27 January 2022). "Sundance 2022: Hatching, Piggy, Meet Me In the Bathroom". RogerEbert.com.
- ↑ Aller, María (25 April 2022). "'La ruta': te contamos todo sobre la serie que aborda los años del bakalao en Valencia". Fotogramas.
- ↑ "La serie 'Las Pelotaris 1926' se rueda en Euskal Herria". naiz.eu. 9 September 2022.
- ↑ Silvestre, Juan (11 February 2020). "XXIX Premios de la Unión de Actores y Actrices: Lista completa de finalistas". Fotogramas.
- ↑ "Los repartos de 'Dolor y gloria' y 'Estoy vivo' triunfan en los 29º Premios de la Unión de Actores y Actrices". Audiovisual451. 10 March 2020.
- ↑ "Premios Feroz 2023 | Palmarés completo: empatan 'As bestas' y 'Cinco lobitos' en cine y 'La ruta' y 'No me gusta conducir' en series". Cinemanía. 29 January 2023 – via 20minutos.es.