Claudia Mabel Castro Gutiérrez

Claudia Mabel Castro Gutiérrez[1] (an haife ta ranar 28 ga Afrilu, 1968) ita ce 'yar Chile, kuma ta kasance a cikin Kungiyar jiragen ruwa na Chile.

Claudia Mabel Castro Gutiérrez
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe