Ciwon kunne
Ciwon kunne ciwo ne mai matukar hadari ga lafiyar jikin mutum, domin ciwon yakan haddasa rashin ji kuma ciwon ya kan azabtar da mutum da zafi mai tsananin radadi da kuma guda.[1]
Ciwon kunne | |
---|---|
Description (en) | |
Iri |
ear symptom (en) pain (en) |
Specialty (en) |
neurology (en) otolaryngology (en) |
Sanadi |
Mura, upper respiratory tract infection (en) , otitis media (en) , otitis externa (en) , foreign body in ear (en) , parotitis (en) , Angalawa, Gyambo, sinusitis (en) tooth pathology (en) |
Identifier (en) | |
ICD-10 | H92 |
ICD-9 | 388.7 |
DiseasesDB | 18027 |
MedlinePlus | 003046 |
eMedicine | 003046 |
MeSH | D004433 |
Abubuwan da ciwon kunne ke kawowa gyara sashe
- Ruwa mai wari
- Rashin ji
- Shanyewar bangaren kunne
- Zafin kunne mai radadi. Da dai sauran su.