Ciwo, rashin gazawa ne lakar jikin mutum ko wani abu mai rai, galibi akan ce ciwo idan abu mai rai ya rasa wasu ikonsa, kaman gani, tafiya, kuzari, numfashi da dai sauran su. A wani lokaci kuma akan ce ciwo idan aka rauna ta mutum ta hanyar fitar masa da jini ko kuma buguwa ko karaya, ko yankewa.

Ciwo
abun da ke kawo rashin lafiya
cuta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ire-iren ciwo

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe