Cirilo F. Bautista, (9 ga watan Yuli, 1941 – Mayu 6, 2018) marubucin waƙoƙin Filipino ne, masanin almara, mai sukar rubutu da kuma rubuce-rubuce. An ba shi lambar yabo ta Marubuta ta ƙasar Philippines a 2014. An haifeshi a Manila .

Cirilo Bautista
Rayuwa
Haihuwa Manila, 9 ga Yuli, 1941
ƙasa Filipin
Mutuwa Manila, 6 Mayu 2018
Makwanci Libingan ng mga Bayani (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Santo Tomas (en) Fassara
De La Salle University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a maiwaƙe


Bautista a cikin 2013
Bautista a cikin 2013

Ayyukan Bautista sun haɗa da Boneyard Breaking, Sugat ng Salita, The Archipelago, Telex Moon, Summer Suns, Charts, The Cave da Sauran Waƙoƙi, Kirot ng Kataga, da Bullets da Roses: Wakokin Amado V. Hernandez . Jami'ar Santo Tomas Press ce ta buga littafinsa mai suna Galaw ng Asoge a 2004.

Bautista ya mutu a ranar 6 ga Mayu, 2018, a Manila na cutar kansa neuroendocrine yana da shekara 76.

Manazarta.

gyara sashe