Cinema Potiskum

gyara sashe

Wajene wanda ake haska wasan kwai-kwayo ko ayi wasan kai tsaye, ana gudanar da wasanne musamman a lokacin bikin Sallah da sauransu.Yana nan a Tsohuwar-kasuwa, Potuskum a jihar Yobe.

Manazarta.