Cibiyar Pierre Simon Laplace (Cibiyar Pierre Simon Laplace); ƙungiya ce ta Faransa wacce ta ƙunshi ɗakunan gwaje-gwaje 9 (CEREA, GEOPS, LATMOS, ƙungiyar LERMA, LISA, LMD, LOCEAN, LPMAA, LSCE da METIS) waɗanda ke gudanar da bincike kan kimiyyar yanayi.

Cibiyar Pierre Simon Laplace
Bayanai
Iri ma'aikata
Ƙasa Faransa
Mulki
Hedkwata Guyancourt (en) Fassara
Mamallaki Sorbonne University (en) Fassara, Cibiyar Nazarin Kimiyya ta ƙasa, CY Cergy Paris University (en) Fassara, Paris Cité University (en) Fassara, Paris 12 University (en) Fassara, CNES (en) Fassara, ComUE Paris-Saclay University (en) Fassara, École Normale Supérieure (en) Fassara, Université de Versailles Saint-Quentin-en-Yvelines (en) Fassara, Alternative Energies and Atomic Energy Commission (en) Fassara, École pratique des hautes études (en) Fassara, Muséum national d'histoire naturelle (en) Fassara, Paris Observatory, PSL University (en) Fassara da French National Research Institute for Sustainable Development (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1991
ipsl.fr
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

Shafukan waje gyara sashe

Gidan yanar gizon hukuma