Cibiyar Nazarin health physics ta Amurka
Cibiyar Nazarin Kiwon Lafiya Bangaren physics ta Amurka kungiya ce mai zaman kanta wadda ke zaune a McLean, VA wadda ke ba da gudummawa ga ci gaba a ilimin [[health physics]] ta hanyar sadarwa da kuma samar damanmaki ga mambobi, takaddun shaida na masana kimiyyar health physics, da shawarwari ga ƙwararru don haɓaka aikace-aikacen kiwon lafiya. ilimin lissafi. cibiyar tana da tsare tsare da ma,auni da take amfani dasu kafin zama memba a ƙungiyar.
Cibiyar Nazarin health physics ta Amurka | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ma'aikata |
Mulki | |
Hedkwata | Herndon (en) |
Financial data | |
Assets | 797,598 $ (2022) |
Haraji | 271,645 $ (2022) |
aahp-abhp.org |
Manufar cibiyar
gyara sasheCibiyar Nazarin Kiwon Lafiya bangaren physics ta Amurka wata kungiya ce mai rijista ta 501 (c) 3 wacce ke neman ci gaba da manufofin sana'ar Kiwon Lafiyar health physics, tana ba da shawarwari na gari domin inganta ayyukan health, da haɓaka alaƙa tsakanin masana health physics, samar da hanya ga masu lasisin aikin Health Physicists don samun takaddun shaida a cikin sana'ar. An cika manufar wannan cibiya tare da takamaiman Tsarin Dabaru .
Memba
gyara sasheWadanda suka cancanci zama cikakken memba na Kwalejin Kiwon Lafiya a health physics ta Amurka sune, duk mutanen duniya baki daya waɗanda aka ba su takardar shaida ta aikin kiwon lafiya a health physics mallakin hukumar kula da aikin health physics ta Amurka wato American Board of health physics (ABHP) a turance. Wadanda suka kammala kashi na farko na jarrabawar kashi biyu sun cancanci zama memba. Ya zuwa Mayu 2012, AAHP tana da mambobi 1,336.[1][2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Membership Requirements, 2010 American Academy of Health Physics
- ↑ Ryan, Michael T., Poston, Sr., John W., eds. (20066). A Half Century of Health Physics: 50th Anniversary of the Health Physics Society. Lippincott Williams & Wilkins
- ↑ NCRP. (2007). NCRP Report No. 157. Radiation Protection in Educational Institutions: Recommendations of the National Council on Radiation Protection and Measurements. Bethesda, MD.