Christophe Tuyishimire (An haife shi a ranar 14 ga watan Janairu shekara ta 1989)[1] ɗan wasan tseren nesa ne na Ruwanda. A cikin shekarar 2019, ya yi takara a tseren manyan maza a gasar shekarar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, Denmark.[2] Ya kare a matsayi na 84. [3]

Christophe Tuyishimire
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Janairu, 1989 (35 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara da cross country runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A cikin shekarar 2018, ya wakilci Rwanda a gasar Commonwealth ta shekarar 2018 da aka gudanar a Gold Coast.[4] Ya fafata a tseren mita 5000 na maza kuma ya kare a matsayi na 14. [5][6]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Christophe Tuyishimire" . World Athletics. Archived from the original on 11 July 2020. Retrieved 10 July 2020.
  2. "Senior men's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named senior_men_race_iaaf_world_cross_country_2019
  4. "Senior men's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  5. "Athletics Results Book" (PDF). 2018 Commonwealth Games. Archived (PDF) from the original on 8 July 2020. Retrieved 8 July 2020.
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named athletics_results_book_commonwealth_games_2018