Christian Gessner
Christian Gessner ( Geßner; an haife shi 16 June 1968) ɗan wasan ninkayan ƙasar Jamus ne mai ritaya wanda ya sami nasara samun lambobin yabo guda uku a nikayar 200m da kuma 400m a gasar ruwan kasashe turai a shekarar 1991, da kuma zama zakaran nikayan duniya a wannan shekarar 1991. Da shekara ta zagayo ya zamz na biyar a wannan gasar wato wasan Olympics na bazara.[1]
Christian Gessner | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gera (en) , 16 ga Yuni, 1968 (56 shekaru) |
ƙasa | Jamus |
Karatu | |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | swimmer (en) |
Mahalarcin
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Christian Geßner. sports-reference.com