Chinnaka
Chinnaka ko Cinnaka ko Tumadugayya wani ɗan karamin kwaro ne, baki mai mugun cizo yana kamada tururuwa amma saidai be kai ta girman jiki da kai ba.
Harbi
gyara sasheChinnaka gwanine wurin iya cizo musamman idan ya shiga Riga ko wando, yanada kafafuwa guda shida kamar yadda sauran jinsindu suke.