China Eastern Airlines
China Eastern Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Shanghai, a ƙasar Sin. An kafa kamfanin a shekarar 1988. Yana da jiragen sama 552, daga kamfanonin Airbus, Boeing, da Comac.
China Eastern Airlines | |
---|---|
MU - CES | |
| |
Bayanai | |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da public company (en) |
Ƙasa | Sin |
Ƙaramar kamfani na |
Shanghai Airlines (en) , China Cargo Airlines (en) , OTT Airlines (en) , China Eastern Airlines Zhejiang Branch (en) da Eastern Air Catering (en) |
Ɓangaren kasuwanci |
|
Reward program (en) | Eastern Miles (en) |
Used by |
Airbus A320 family (en) , Airbus A330 (mul) , Boeing 737 Next Generation (en) , Boeing 777 (mul) , Boeing 787 Dreamliner (en) da Airbus A350 (mul) |
Mulki | |
Hedkwata | Shanghai Hongqiao International Airport (en) |
Tsari a hukumance | qi ye (mul) |
Stock exchange (en) | Shanghai Stock Exchange (en) da Hong Kong Exchanges And Clearing Ltd (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1988 |
Founded in | Shanghai |
Wanda yake bi | CAAC Airlines (en) |
|