Chichi Letswalo
Tebogo Chichi Letswalo (an haifeta ranar 14 Satumba 1981), ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce kuma mai gabatar da shiri a gidan talabijin na Afirka ta Kudu.[1][2] An fi saninta da rawar a cikin jerin shirye-sshiryen talabijin; Zamani, Isithembiso da Lingashoni .
Rayuwa ta sirri
gyara sasheAn haifi Letswalo ranar 14 ga watan Satumba 1981 a Alexandra, Gauteng, wani gari a wajen Johannesburg, Afirka ta Kudu, ita ce babba a gidan su tare da ƴan'uwa uku. Ta yi karatu a Wendywood High School. Ta halarci Akademie vir Dramakuns na tsawon shekaru biyu.
Yayin wata hira, ta ce, tana son ta zauna ita kaɗai, ba tare da miji da yara ba.[3][4]
Fina-finai
gyara sasheYear | Film | Role | Genre | Ref. |
---|---|---|---|---|
1994 | Generations | Zandi Mbisi | TV series | |
2006 | Tshisa | Bonnie Nkomo | TV series | |
2013 | Zaziwa | Herself | TV series | |
2017 | Isithembiso | Claudia Kunene | TV series | |
2019 | Grassroots | Dipuo Lesolle | TV series | |
2021 | Lingashoni | Mrs Mkhize | TV series |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nkosi, Joseph; MA. "Chichi Letswalo biography - The Nation" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-28. Retrieved 2021-10-28.
- ↑ "Getting to know Chichi Letswalo". ZAlebs (in Turanci). Archived from the original on 28 October 2021. Retrieved 2021-10-28.
- ↑ "Isithembiso's Chichi Letswalo: I don't want a husband or kids". TimesLIVE (in Turanci). Retrieved 2021-10-28.
- ↑ "'I Don't Want A Husband Or Kids,' Says Actress Chichi Letswalo". OkMzansi (in Turanci). 2017-10-20. Retrieved 2021-10-28.