Birne ne dake a kasar Panama ta yanki Latin Amurka. A kidayar shekarar dubu biyu da goma (2010) birnin Yana da Adadin mutane 56,396.

Cikin Birnin Chepo