Chems-Eddine Chitour masani ne sannan Malami na ƙasar Aljeriya, mai bincike kuma marubuci.[1] Ya karɓi muƙamin Ministan Canjin Makamashi da Sabunta Makamashi a ranar 24 ga watan Yuni, 2020. A baya ya yi aiki a matsayin Ministan Ilimi mai zurfi da Bincike na Kimiyya daga watan Janairu 4th zuwa ranar 24 ga watan Yuni, 2020[2] a Algeria.

Chems-Eddine Chitour
Minister of Energy Transition and Renewable Energy (en) Fassara

23 ga Yuni, 2020 - 8 ga Yuli, 2021
Nassira Benharrats (en) Fassara - Ben Attou Ziane (en) Fassara
Minister of Higher Education and Scientific Research (en) Fassara

4 ga Janairu, 2020 - 25 ga Yuni, 2020
Tayeb Bouzid (en) Fassara - Abdelbaki Benziane (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Bordj Bou Arréridj (en) Fassara, 13 Oktoba 1944 (80 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Faransa
Karatu
Makaranta Makarantar Kimiyya ta Kasa (Aljeriya) injiniya : chemical engineering (en) Fassara
Jean Monnet University (en) Fassara 1976) doctorate in France (en) Fassara
Matakin karatu doctorate in France (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a injiniya, university teacher (en) Fassara, physicist (en) Fassara da civil servant (en) Fassara
Employers Makarantar Kimiyya ta Kasa (Aljeriya)
Minister Chems Eddine CHITOUR
Ministan Chems Eddine CHITOUR

Ya kammala karatu daga makarantar National Polytechnic School da kuma Aljeriya Institute of Petroleum a Algiers,[3] a fannin Chemistry. Ya yi digirinsa na uku a "Es Sciences" a Jami'ar Jean Monnet a Faransa. Shine wanda ya kafa valorization na ɗakin binciken makamashin da burbushin halittu. Ya yi aiki a matsayin farfesa da mataimakin farfesa a "IGC" sannan ya yi aiki ENSIACET  a birnin Toulouse a Faransa. Ya buga kasidu da littattafai da dama na ilim.[4]

Chitour ya fara aiki a ranar 4 ga watan Janairu 2020 a matsayin Ministan Ilimi mai zurfi da Bincike na Kimiyya.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Chems Eddine Chitour". www.goodreads.com. Retrieved 2020-01-05.
  2. Hafiane, Badra. "Chitour Chems-Eddine prend ses fonctions à la tête du ministère de l'Enseignement supérieur et de la recherche scientifique". www.aps.dz.
  3. "Pr. C.E. CHITOUR". 24 January 2020. Archived from the original on 31 December 2013.
  4. "Chems Eddine Chitour's research works | Algiers University, Algiers and other places". ResearchGate (in Turanci). Retrieved 2020-01-05.
  5. "Pr. Chems-Eddine Chitour takes office as Minister of Higher Education and Scientific Research - Activities : Ministère de l'enseignement supérieur et de la recherche scientifique". www.mesrs.dz. Retrieved 2020-01-05.[permanent dead link]