Charlotte Lily Baidoo
Charlotte Lily Baidoo 'yar bankin Ghana ce kuma babban jami'in zartarwa (Shugaba) na Bankin Duniya na Mata na Ghana (WWBG). [1] Ta shiga Bankin Duniya na Mata (Ghana) a matsayin babban jami'in zartarwa (Shugaba) a shekarar dubu biyu da sha boyar.
A cikin 2017, Charlotte Baidoo ta sami lambar yabo mai daraja daga Cibiyar Masanin Tattalin Arziki ta Ghana (ICEG).
An kuma zaba ta a cikin manyan shugabannin mata 60 na kamfanoni a Ghana ta hanyar hanyar sadarwar 'yan kasuwa ta Afirka da ake kira 'WomanRising'.
- ↑ Bernard Yaw, Ashiadey. "Charlotte Lily Baidoo: a champion of women's access to quality finance". B&FT online. Bernard Yaw Ashiadey. Archived from the original on 1 April 2018. Retrieved 31 March 2018.