Catarina Rafael Mendonça Taborda (an haife ta a ranar 7 ga watan Nuwamba 1989) 'yar siyasa ce ta ƙasar Bissau-Guine. Ta kasance Sakatariyar Harkokin Yawon buɗe ido da Sana'a a karkashin gwamnatin Aristides Gomes. [1] [2] [3]

Ta kasance memba na Democratic Convergence Party. Ta yi aiki a matsayin Darakta Janar na Sana'o'i, Darakta na Sabis na Ci gaba da Abubuwan Yawon buɗe ido, ta kammala karatu a fannin kasuwanci. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. "X Legislatura: CONHEÇA O PERFIL ACADÉMICO E POLÍTICO DOS MEMBROS DO GOVERNO DE ARISTIDES GOMES". O Democrata GB. Retrieved 2020-10-25.
  2. "Guiné-Bissau quer "um a dois milhões de turistas"". RFI (in Harshen Potugis). 2019-10-04. Retrieved 2020-10-25.
  3. "Guiné-Bissau está numa fase embrionária a nível do turismo e merece toda atenção da CPLP – secretária de Estado". INFORPRESS. 2019-11-14. Retrieved 2020-10-25.[permanent dead link]
  4. Welle (www.dw.com), Deutsche. "Eleições na Guiné-Bissau: partidos têm propostas para Justiça, Educação e Saúde | DW | 06.03.2019". DW.COM. Retrieved 2020-10-25.