Cape Verde, My Love
Cape Verde, My Love ( Portuguese) fim ne na wasan kwaikwayo na Franco–Cape Verdean an shirya shi a shekarar 2007 wanda Ana Lúcia Ramos Lisboa ta jagoranta kuma ta bada umarni.[1][2] Fim ɗin ya haɗa da Neusa Cardoso da Eric Bridges Twahirwa a matsayin jagora tare da Olivia García, Isabel Fontes da Cleophas Kabasita[3] a matsayin mai tallafawa.
Cape Verde, My Love | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Ƙasar asali | Portugal |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 77 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ana Lúcia Ramos Lisboa (en) |
External links | |
Fim ɗin ya sami yabo sosai.[4]
'Yan wasa
gyara sashe- Neusa Cardoso a matsayin Bela
- Olivia García a matsayin Laura
- Isabel Fontes a matsayin Flavia
- Carla da Silvia a matsayin Natalia
- Antonio Teixeira a matsayin Chico
- Abel Monteiro a matsayin Valdomar
- Eric Bridges Twahirwa
- Cleophas Kabasita
- Davis Kagenza
Manazarta
gyara sashe- ↑ "CAPE VERDE, MY LOVE (CABO VERDE NHA CRETCHEU) (NR)". phoenixnewtimes. Archived from the original on 21 October 2020. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "Cabo Verde nha cretcheu". filmaffinity. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "CAPE VERDE MY LOVE". africanfilm. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "CAPE VERDE MY LOVE: CABO VERDE NHA CRETCHEU; Directed by Ana Ramos Lisboa, Cape Verde, Portugal, 2007". MUBI. Retrieved 20 October 2020.