Can Tho (da harshen Vietnam: Cần Thơ) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Can Tho tana da yawan jama'a 1,237,300. An gina birnin Can Tho a karni na sha takwas bayan haihuwar Annabi Issa.

Can Tho
Cần Thơ (vi)


Wuri
Map
 10°02′N 105°47′E / 10.03°N 105.78°E / 10.03; 105.78
Ƴantacciyar ƙasaVietnam
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,237,300 (2014)
• Yawan mutane 882.78 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,401.6 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bassac River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 0 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1789
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 292 da 710
Lamba ta ISO 3166-2 VN-CT
Wasu abun

Yanar gizo cantho.gov.vn
Facebook: 111403155545903 Edit the value on Wikidata
Can Tho.
HOTON BIRNIN CAN THO
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe