Byumba gyara sashe

 Byumba

Wuri
 
 1°34′46″S 30°04′10″E / 1.5794°S 30.0694°E / -1.5794; 30.0694
JamhuriyaRuwanda
Province of Rwanda (en)  Northern Province (en)  
District of Rwanda (en)  Gicumbi District (en)  
Sector of Rwanda (en)  Byumba Sector (en)  
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 36,401 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en)   2,237 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1925
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Byumba birni ne, da ke arewacin Ruwanda, kuma shi ne babban birnin gundumar Gicumbi. Gida ne ga Kauyen Yara na SOS. Garin yana da tazarar kilomita 60 (mil 37), arewa da babban birnin Kigali.[1] Wannan wurin yana da tazarar kilomita 30 (mil 19), kudu da iyakar ƙasa da ƙasa da Uganda a Gatuna.

Yawan jama'a gyara sashe

Ya zuwa shekarar 2012, an kiyasta yawan mutane a Byumba a 75,463.

Manazarta gyara sashe