Busashshiyar kaba:kaba ce ake busar da ita domin anfani.da ita ake Saka abubuwa da suka danganci mafici,malafa,tabarmar,dukuru da sauran su.