Brunei kasa ce da take a kost din arewa na tsibirin Borneo dake kudu maso gabas na asiya.