Bunga wata ƙasa ce da ake tarawa sosai a jajjare don shuka doya galibi ana yin bunga ne a wajajen da ake noman doya. Zaka ga akwai babba akwai ƙananan bunga wasu manoma sunayin bunga a ƙarshen Damuna wasu kuma sai ruwan farko na farkon damuna.[1]

wata mata tana yin bunga don shuka doya
gwari na yin bungar doya
ganyen doya akan bunga

Manazarta gyara sashe