Bulk Barn
Bulk Barn Foods Limited (Bulk Barn) shine babban kantin sayar da abinci na Kanada. An kafa shi a cikin Satumba 1982 ta Carl Ofield.Shagon yana sayar da na gama gari ga dan abinci na musamman, kamar wadanda ba su da sinadarai, marasa alkama, marasa GMO, da sauran kuntatawa na abinci gama gari.
Bulk Barn | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | retail chain (en) |
Masana'anta | grocery store (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Aurora (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1982 |
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.