Bukkar kara, hanya ce ta Adana Karan da aka cire abin amfani daga jikinsa domin yakai wani lokaci Mai tsawo musamman dad da lokacin damina domin a sabunta abubuwan da akeyi da Kara kamar:bukka,runfa,danga da sauran su.