Bukar Baba Zanna malami ne, manomi, sannan masanin na'ura mai kwakwalwa a arewa maso gabashin Najeriya. An haife shi a Maiduguri babban birnin jihar Borno.