Abubakar dan Usman Subande an haife shi a shekarar (b.c.1762 – d. 1841) wanda aka fi sani da Buba Yero shi ne ya assasa masarautar Gombe kuma sarkin Gombe na farko kuma ya rike mukamin Modibbo na Gombe. A shekara ta 1804 Buba Yero ya kafa masarautar Gombe, ya kasance mabiyin jagoran jihadin Fulani Usman dan Fodio.[1][2]

Buba Yero
Rayuwa
Haihuwa 1762
ƙasa Najeriya
Mutuwa Jihar Gombe, 1862
Karatu
Harsuna Fillanci
Hausa
Sana'a
Sana'a soja
Digiri emir (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Gombe | Location, Facts, & Population". Encyclopedia Britannica (in Turanci). Retrieved 6 February 2022.
  2. Sudanica. "Buba Yero (Sarkin Gombe) | Sudanica" (in Turanci). Archived from the original on 10 November 2021. Retrieved 6 February 2022.