Mohammed Buba Marwa (An haife shi a ranar tara ga watan septamba shekara ta alif Dari Tara da hamsin da uku 1953.) Soja ne kuma ɗan siyasar Najeriya.

Mohammed Buba Marwa
Gwamnan Legas

1996 - 1999
Olagunsoye Oyinlola - Bola Ahmad Tinubu
Gwamnan Jihar Borno

ga Yuni, 1990 - ga Janairu, 1992
Mohammed Maina - Maina Maaji Lawan
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 9 Satumba 1953 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta John F. Kennedy School of Government (en) Fassara
University of Pittsburgh (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Aiki gyara sashe

Yayi gwamna (a lokacin mulkin soji ƙarƙashin shugaba Ibrahim Babangida da Sani Abacha) jihar Borno, da jihar Lagos[1] daga Agusta a shekarar 1996 zuwa Mayu a shekarar 1998 (bayan Olagunsoye Oyinlola - kafin Bola Tinubu). Kuma Buba Marwa shine shugaban Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta Tarayyar Najeriya wanda shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa shi, Ranar sha bakwai ga watan Janairun shekara 2021.

Siyasa gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. . Tarihin rayuwarsa Archived 2017-07-03 at the Wayback Machine (Turanci).