Broken Stones waƙa ce wadda mawaƙin-mairubuta waƙa ɗan ƙasar Burtaniya Paul Weller ya wallafa wanda aka saki a shekarar 1995 a matsayin ta huɗun ɗaya daga cikin kundin solo na uku na Stanley Road. Waƙar ta kai matsayi ta 20 cikin mafiya tashe a sigogin Burtaniya a cikin kaka ta 1995.[1]

Broken Stones
Asali
Characteristics
Genre (en) Fassara pop rock (en) Fassara

Weller ya yi magana akan rubuta waƙar biyo bayan wata tattaunawa da yayi da ɗan shi a bakin ruwa, da ra’ayin cewa (“people were like broken stones trying to become whole again”).[2]

Ita ce waƙa ɗaya tiko a kan Stanley Road don ba ta ƙunshi kuɗa da guitar ba, saboda ta dogara ne akan kiɗa da piano mai aiki da wutar lantarki ne.

Tsarin (1995) Kololuwa

matsayi

Chart Singles na Burtaniya (OCC)[3] 20

Manazarta

gyara sashe
  1. "Paul Weller - Official Charts". official charts.com. Retrieved 28 March 2020.
  2. "Broken Stones". songfacts.com. Retrieved 28 March 2020.
  3. "Paul Weller | full Official Chart History | Official Charts Company". www.officialcharts.com. Retrieved 2021-01-16.

Samfuri:Paul Weller