Brahim Hadjadj (Larabci إبراهيم خاناج), an haife shi ranar 31 ga watan Janairu, shekara ta 1934 a Médéa a Aljeriya, kuma ya mutu ranar 8 ga watan Maris, shekara ta 1996 a Algiers, ɗan Aljeriya ne.Ya kasance ɗan wasan kwaikwayo a lokacin daya ke raye.[1] An san ya shahara da rawar da ya taka a fina-finai The Battle of Algiers, Patrouille à l'Est da L'opium et le baton.[2]

A shekarar 1966, ya fara fitowa a wasan kwaikwayo a matsayin 'Ali La Pointe' a fim ɗin The Battle of Algiers wanda Gillo Pontecorvo ya jagoranta ko bayar da Umarni. Fim ɗin ya zama mai ban sha'awa a wannan shekarar kuma an zaɓi Haggiag don fim ɗin L'opium et le baton, Les hors-la-loi da Chronicle of the Years of Fire.

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre Ref.
1966 The Battle of Algiers Ali La Pointe Film [3]
1967 The Stranger Arab Film
1969 L'opium et le baton Omar Film
1969 Les hors-la-loi Charretier Film
1971 Patrouille à l'Est Film
1975 Chronicle of the Years of Fire Film
1985 Buamama Film

Manazarta

gyara sashe
  1. "Brahim Haggiag".
  2. "Brahim Haggiag". British Film Institute. Archived from the original on October 31, 2020. Retrieved 27 October 2020.
  3. Shapiro, Michael J. (1 August 2008). "Slow Looking: The Ethics and Politics of Aesthetics: Jill Bennett, Empathic Vision: Affect, Trauma, and Contemporary Art (Stanford, CA: Stanford University Press, 2005); Mark Reinhardt, Holly Edwards, and Erina Duganne, Beautiful Suffering: Photography and the Traffic in Pain (Chicago, IL: University of Chicago Press, 2007); Gillo Pontecorvo, director, The Battle of Algiers (Criterion: Special Three-Disc Edition, 2004)". Millennium: Journal of International Studies. 37: 181–197. doi:10.1177/0305829808093770.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe