Bouamoud Mohamed (an haife shi a shekara na 1928 a kasar Morocco.

Karatu da aiki

gyara sashe

Ya zurfafa ilimi a makarantar Classical Arabic and French(Licence en Arabe Classique et Français), ya Shiga Ministry of Education, Daga baya ya shiga Ministry of Posts and Telecommunications, zababban dan kungiyar National Assembly, yayi minister of Primary and Secondary Education, 1974-77, minister of Labour and Professional Training. 1977, Daga baya yayi minister of Transport, 1985..[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)