Bon Voyage Sim
Bon Voyage Sim Fim ne na ƙasar Nijar da`aka yi a shekarar 1966, wanda darekta Moustapha Alassane ya rubuta, ya tsara/shirya kuma ya bada umarni.
Bon Voyage Sim | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1966 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Nijar |
Characteristics | |
During | 5 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Moustapha Alassane |
Marubin wasannin kwaykwayo | Moustapha Alassane |
Samar | |
Mai tsarawa | Moustapha Alassane |
Director of photography (en) | Moustapha Alassane |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheSim, Shugaban Jamhuriyyar Toads, ya tafi wata tafiya da wani shugaban da ke maƙwabtaka da shi ya gayyace shi. Idan ya dawo sai ƴan uwansa suka jefa shi cikin ruwa.