Boati Moloko Motau (an haife ta a shekara ta 2002) 'yar wasan polo na ruwa ce ta Afirka ta Kudu . [1] [2][3]

Boati Motau
Rayuwa
Haihuwa 25 Satumba 2002 (22 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a water polo player (en) Fassara

Ta kasance daga cikin tawagar mata ta Afirka ta Kudu a gasar Olympics ta bazara ta Tokyo ta 2020,[4] inda suka kasance na 10.[5]

Kididdigar aiki

gyara sashe
Abin da ya faru Kasar Matsayi Ranar Abubuwa
Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 POR 12 14 SEP 2019 13 - 12
Wasannin Olympics na bazara na Tokyo 2020 JAP 10 01 AUG 2021 14 - 1

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Boati Motau's Women's Water Polo Recruiting Profile". www.ncsasports.org (in Turanci). Retrieved 2021-11-19.
  2. "Boati Moloko MOTAU | Results | FINA Official". FINA - Fédération Internationale De Natation (in Turanci). Retrieved 2021-11-19.
  3. "Boati Motau '25, Biology". www.bucknell.edu (in Turanci). 2021-07-12. Retrieved 2021-11-19.
  4. "Boati MOTAU". Olympics.com. Retrieved 2021-11-19.
  5. IOC. "Tokyo 2020 Women Results - Olympic water-polo". Olympics.com (in Turanci). Retrieved 2021-11-19.