Blyde Smit (an haife shi a shekara ta 1995) ɗan wasan kwaikwayo ne ɗan Afirka ta Kudu kuma mai ƙira. An fi saninta da rawar da ta taka a cikin jerin shirin Dead Places, The Constructda 7de Laan.[1][2]

Rayuwa ta mutum gyara sashe

An haifi Smit a shekara ta 1995 a birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu. A shekarar 2014 ta shiga jami’ar Pretoria inda ta karanci wasan kwaikwayo, haka-zalika ta kammala karatun digirin farko a fannin wasan kwaikwayo a shekarar 2016. Sannan a shekarar 2017 ta kammala digirinta na girmamawa a fannin wasan kwaikwayo da fina-finai daga jami’a guda.

Fina-finai gyara sashe

Year Film Role Genre Ref.
2019–2021 7de Laan Gabby Kemp TV series
2021 Dead Places Rebecca TV series
2022 Troukoors Luca
TBD The Construct Production designer Film

Manazarta gyara sashe

  1. Taylor, Jody-Lynn. "Vaalrivier-sepiedrama: Kyk wie is terug in '7de Laan'". Huisgenoot (in Afirkanci). Retrieved 2021-10-17.
  2. Taylor, Jody-Lynn. "'7de Laan' se Gabby: Wat gebeur as jy oor lockdown by 4 vriende intrek?". Huisgenoot (in Afirkanci). Retrieved 2021-10-17.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe