Bishkek
Bishkek (lafazi : /bishkek/) birni ne, da ke a ƙasar Kirgistan. Shi ne babban birnin ƙasar Kirgistan. Bishkek yana da yawan jama'a 1,012,500, bisa ga jimillar kidayar 2019. An gina birnin Bishkek a farkon karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Bishkek | |||||
---|---|---|---|---|---|
Бишкек (ky) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Mikhail Frunze (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kyrgystan | ||||
Enclave within (en) | Chuy Region (en) | ||||
Babban birnin |
Kyrgystan Kirghiz Soviet Socialist Republic (en) Kirghiz Autonomous Socialist Soviet Republic (en) Chui Canton (en) (1926–1928) Kirgizkaya Autonomous Oblast (en) Kara-Kirghiz Autonomous Oblast (en) Frunze European canton (en) Pishpeksky Uyezd (en) (1891 (Julian)–) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,145,044 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 9,016.09 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 127 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ala-Archa River (en) | ||||
Altitude (en) | 750 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Chuy Region (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1825 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Aziz Surakmatov (en) (8 ga Augusta, 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 720000–720085 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+06:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 312 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | KG-GB | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bishkek.gov.kg |
Hotuna
gyara sashe-
Filin jirgin Sama na Manas, Bishkek
-
Jami'ar Jihar Kyrgyzstan Arabaev, Bishkek
-
Manhole cover in Bishkek
-
Wurin shakatawa na kasa na Ala Archa, Bishkek Kyrgyzstan
-
Bishkek daga Dutsen Kuznechnaya, 2016