Biro
Biro yana nufin alkalamin rubutu na zamani Wanda yake ɗauke da ruwan tawadanshi nazamani wato (ink) aturance. itadai biro kalma ce ta turanci wacce aka hausantar da ita zuwa yaren hausa ta hanyar chanja Mata Karin sauti Wanda Bíró, da wannan tsarin rubutun. Kuma sunan yasamo asali ne daga wanda ya kirkiri biron wato László Bíró, tun alif 1947, akasar hungariya. Akwai wani kirari da masu zaurance kema biro watau jan biro abun rubutun sharri. Yana zuwa a nau'ika na kala daban-daban.