Biotechnology shine haɗewar kimiyyar halitta da kimiyyar injiniya don cimma aikace-aikacen kwayoyin halitta, sel, sassanta da kwatankwacin kwayoyin halitta da samfurori da ayyuka.[1] Karoly Ereky ne ya fara amfani da kalmar fasahar binciken halittu a cikin shekarar 1919, ma'ana samar da kayayyaki daga albarkatun kasa tare da taimakon rayayyun halittu.[2]

hoton mai kimiyar kan fanin abinchi
Furen fure wanda ya fara azaman sel waɗanda ke girma a cikin tissue culture.
Masana binciken Biotechnology kenan





Manazarta

gyara sashe
  1. "Biotechnology". IUPAC Goldbook. 2014. doi:10.1351/goldbook.B00666.
  2. Ereky, Karl. (June 8, 1919). Biotechnologie der Fleisch-, Fett-, und Milcherzeugung im landwirtschaftlichen Grossbetriebe: für naturwissenschaftlich gebildete Landwirte verfasst. P. Parey – via Hathi Trust.