Bin Yauri
Gari ne a Kebbi, Najeriya
Bin Yauri Gari ne, a babbar jihar Kebbi Arewa maso Yammacin Najeriya. Kusan kilomita takwas ne zuwa gabas daga Kogin Niger wanda ke bada ruwa ga sanannen Tafkin Kainji 270 km kudu da jihar Sokoto.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.