Benin Air Force shi ne reshen sabis na jiragen sama na rundunar sojojin Benin. An kafa ta ne a cikin shekarar alif 1960 lokacin da Benin ta sami 'yancin kai daga Faransa a matsayin sojojin saman Dahomey.

benin u.s

Rundunar sojin sama na karkashin jagorancin babban hafsan sojin sama (Chef de d’Etat-Major des Forces Aériennes ko CEMFA). A ranar 14 ga Nuwamba, shekarar 2016, Laftanar Kanal Hermann William Avocanh aka nada a wannan mukamin.

Manazarta

gyara sashe

https://en.wikipedia.org/wiki/Benin_Air_Force#CITEREFWragg2003