Beatrice Marscheck (an haife tane a ranar 23 ga watan Satumban shekarar 1985) tsohuwar yar wasan tsalle ce ta kasar Jamus, wacce tayi ritaya.

Beatrice Marscheck
Rayuwa
Haihuwa Giessen (en) Fassara, 23 Satumba 1985 (39 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Makaranta University of Giessen (en) Fassara
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Beatrice Marscheck, 2012.

Ta kare a matsayi na bakwai a 2009 Summer Universiade[ana buƙatar hujja] kuma sun fafata a Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar 2009 ba tare da sun kai wasan karshe ba.

Mafi kyawun nata shine mita 6.73, wanda aka samu a watan Yunin shekarata 2009 a Wesel . Ta wakilci kulob din LAZ Gießen.

Manazarta

gyara sashe