Beatha Nishimwe (an Haife ta a ranar 1 ga watan Disamba 1998) 'yar Ruwanda ce mai wasan tsere ta tsakiya (middle distance).[1] Ta fafata ne a tseren mita 1500 a gasar cikin gida ta IAAF ta shekarar 2016 ba tare da samun gurbin zuwa wasan karshe ba.[2]

Beatha Nishimwe
Rayuwa
Haihuwa 1 Disamba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a middle-distance runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Rikodin gasa gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:RWA
2015 African Junior Championships Addis Ababa, Ethiopia 5th 1500 m 4:40.49
African Youth Championships Réduit, Mauritius 1st 1500 m 4:17.37
World Youth Championships Cali, Colombia 10th 1500 m 4:23.16
2016 World Indoor Championships Portland, United States 19th (h) 1500 m 4:19.39
African Championships Durban, South Africa 7th 1500 m 4:08.75
World U20 Championships Bydgoszcz, Poland 6th 1500 m 4:12.33
2018 Commonwealth Games Gold Coast, Australia 17th (h) 1500 m 4:14.96
African Championships Asaba, Nigeria 8th 1500 m 4:19.55

Mafi kyawun mutum gyara sashe

Outdoor

  • Mita 1500 – 4:17.37 (Réduit 2015)
  • 5 kilomita - 16 : 06 (Trier 2018)

Indoor

  • Mita 1500 - 4:19.39 (Portland 2016)

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. ^ "2018 CWG bio" . Retrieved 29 April 2018.
  2. "Beatha Nishimwe" . IAAF. 18 March 2016. Retrieved 17 March 2016.