Batiri Batirin lantarki Wanda bature kewa lakabi da (electric battery) yakasan CE wani Abu ne Wanda yake ajiye wuta ajikin shi(charges) Wanda ya kunshi wasu sunada rai da ake cewa (electrochemical cells) Wanda suke da alakantuwa tsakanin su.[1] a lokqcin da battery yake Samar da wutar lantarki gabansa na dama Wanda ake cewa (positive terminals) a kimiyance ana kiransu katod sannan kumq na bangarancin haggu (negative terminal) ana kiransu da anod[2]

Batirin lantarki
type of electronic component (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na accumulator (en) Fassara da electric power source (en) Fassara
Amfani battery-powered device (en) Fassara da energy storage (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of the battery (en) Fassara
Source of energy (en) Fassara redox (en) Fassara
WordLift URL (en) Fassara http://data.thenextweb.com/tnw/entity/battery
ACM Classification Code (2012) (en) Fassara 10010664

Tarihinsa

gyara sashe

Kirkirarsa

Benjamin Franklin Farko ya ansa sunan sa battiri,a shekarar 1749 lokacin da yake wani bincike akan wutar lantarki tare da anfani da wani Abu da ake cewa leyden jar capacitor[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Crompton, T. R. (20 March 2000). Battery Reference Book (third ed.). Newnes. p. Glossary 3. ISBN 978-0-08-049995-6. Retrieved 18 March 2016.
  2. Pauling, Linus (1988). "15: Oxidation-Reduction Reactions; Electrolysis". General Chemistry. New York: Dover Publications, Inc. p. 539. ISBN 978-0-486-65622-9.
  3. "The history and development of batteries"