Barbara Bielecka (an Haife ta daya ga watan 1 Janairu shekar 1931, Chełm ) ƙwararriyace yar ƙasar Poland ce kuma memba na Faculty of Architecture a Jami'ar Fasaha ta Gdańsk . Ta tsara Wuri Mai Tsarki na Uwargidanmu na Lichen, babban cocin Poland, yanki na shida mafi girma a duniya. An gina shi tsakanin 1994 zuwa 2004. A cikin Mayu shekara 1985, ta shiga Hukumar Tsare-tsare da Gine-gine na Birane a Kwalejin Kimiyya ta Poland a Kraków.

Barbara Bielecka
Rayuwa
Haihuwa Chełm (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1931 (93 shekaru)
ƙasa Poland
Harshen uwa Polish (en) Fassara
Karatu
Harsuna Polish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane
Employers Gdańsk University of Technology (en) Fassara
Muhimman ayyuka Basilica of Our Lady of Licheń (en) Fassara

Basilica na Uwargidanmu na Licheń

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe