wani mutum ne wanda yake sace-sace shi ake kira da barawo. Musamman a zamanin yanzu barayi sunyi yawa sakamakon babu aikin yi a matasan kasashen. Manazarta