Bankin Karfafa Ruwanda
Bankin Raya Ruwanda, wanda akafi sani da sunansa na Faransa Banque Rwandaise de Développement (BRD), bankin raya kasa ne a Ruwanda. Yana ɗaya daga cikin bankunan da Babban Bankin Ruwanda ya ba ma lasisi, mai kula da harkokin banki na ƙasa.