Bamboes Spruit (Arewa maso Yamma)
Bamboes Spruit,kuma aka sani da Bamboesspruit,kogi ne a lardin Arewa maso Yamma na Afirka ta Kudu.Tashar ruwa ce ta babban kogin Vaal,tana shiga cikin Dam din Bloemhof.
Bamboes Spruit | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 27°33′09″S 25°51′10″E / 27.55256°S 25.85271°E |
Kasa | Afirka ta kudu |
River mouth (en) | Bloemhof Reservoir (en) |